Kamfanin Na’ima Idris kitchen dake hidimar samarwa da Alhazai abinci a birnin Madina Yayin aikin Hajji sun yi karin Haske kan yadda suka tabbatar da cewa of Alhzan jihohin da suka hula da su sun samu ingantacce kuma wadataccen abinci.
Kamar yadda jami’in kamafani Ambasa Aliyu Lawal Saulawa ya yi mana bayani a cokin bidiyo da ke kasa.